Kasar Saudiyya ta bude wata sabuwar hanya da aka shimfida ga mahajjata na hawa dutsen Noor da kogon Hara, wanda shi ne wurin ibadar Manzon Allah (SAW) a Makka.
Lambar Labari: 3490320 Ranar Watsawa : 2023/12/16
TEHRAN (IQNA) – Alhazan da suka fara zuwa Madina a yanzu suna shirin barin garin zuwa Makka domin gudanar da aikin Hajji.
Lambar Labari: 3487511 Ranar Watsawa : 2022/07/05
Tehran (IQNA) Ma'aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya ta fitar da tsari mai yin jagoranci na gani da sauti guda 13 na ayyukan Hajji daban-daban a cikin harsuna 14 don saukaka gudanar da wadannan ayyukan.
Lambar Labari: 3487495 Ranar Watsawa : 2022/07/02
Tehran (IQNA) an kara yawan na’urori masu aikin feshin maganin kashe kwayoyin cuta a cikin masallacin hramin Makka.
Lambar Labari: 3485277 Ranar Watsawa : 2020/10/15